<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Auren da Allah Ya Bada Ya Ce Babu Rabuwa LW379</title>
<lyrics>[V1]
 Kira: Auren da Allah ya bada ya ce babu rabuwa (2x)
 Amsa: Ya ce mu manne ma juna

[V2]
 KORUS:
 Ƴan uwa rashin biyayya shi yasa muke rabuwa (2x)
 1)  Da Allah ya ɗaura auren nan sai ya ce kada a wargaje shi (2x)
 Korus
 2) Allah ya hallici Adamu ya ba shi Hawa'u (2x)
 Korus</lyrics>
<hymn_number>379</hymn_number>
</song>